![]() Hakikawannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kumaNigeria bakidaya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa afadin duniya.Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kumakara masailimi. Dan asalin kumahaifafenjihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano bakidaya. ![]() ![]() Ya samu lambobi nayabo agida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatunsa yakasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayisuna afanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samudaukakasaboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jinkaratunsa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun saa kusanduk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma nadayadaga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh AhmadIbrahimSulaiman. ![]()
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |